Littafi Mai Tsarki

Zab 118:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ku gode wa Ubangiji,Domin shi mai alheri ne,Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.

2. Bari jama'ar Isra'ila su ce,“Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.”

3. Bari dukan firistoci na Allah su ce,“Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.”

4. Bari dukan waɗanda suke tsoronsa su ce,“Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.”