Littafi Mai Tsarki

Zab 112:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da mugaye suka ga wannan,Sai suka tunzura, suka harare shi da fushi, suka ɓace,Sa zuciyarsu ta ƙare har abada.

Zab 112

Zab 112:7-10