Littafi Mai Tsarki

Zab 109:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Watakila su la'anta ni,Amma kai za ka sa mini albarka,Ka sa a kori waɗanda suke tsananta mini.Da ma ka sa ni da nake bawanka, in yi murna.

Zab 109

Zab 109:19-30