Littafi Mai Tsarki

Zab 108:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A shirye nake, ya Allah,Na shirya sosai!Zan raira waƙa in yabe ka!Ka farka, ya raina!

2. Ku farka, ya molona da garayata!Zan farkar da rana!