Sa'ad da aka ci nasara a kan jama'ar Allah,Aka ƙasƙantar da su ta wurin mugun zalunci,Da wahalar da aka yi musu.