Littafi Mai Tsarki

Zab 106:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka cece mu, ya Ubangiji Allahnmu,Ka komo da mu daga cikin sauran al'umma,Domin mu yabi sunanka mai tsarki,Mu kuma yi murna mu yi maka godiya.

Zab 106

Zab 106:40-47