Littafi Mai Tsarki

Zab 106:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka karkashe mutane marasa laifi,Wato 'ya'yansu mata da maza.Suka miƙa su hadaya ga gumakan Kan'ana,Suka ƙazantar da ƙasar saboda kashe-kashenkan da suke yi.

Zab 106

Zab 106:31-47