Littafi Mai Tsarki

Zab 105:5-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku zuriyar bawansa Ibrahim,Ya ku zuriyar zaɓaɓɓensa Yakubu,Ku tuna da mu'ujizansa masu girma, masu banmamaki,Ku tuna kuma da hukuntai waɗanda ya yanke.

Zab 105

Zab 105:1-11