Littafi Mai Tsarki

Zab 105:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa ya bi da jama'arsa, suka fita suna raira waƙa,Ya bi da zaɓaɓɓun jama'arsa, suna sowa ta farin ciki.

Zab 105

Zab 105:35-44