Littafi Mai Tsarki

Zab 104:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Itatuwan al'ul na Lebanon sukan sami isasshen ruwan sama,Itatuwa ne na Ubangiji kansa, waɗanda shi ya dasa.

Zab 104

Zab 104:9-20