Littafi Mai Tsarki

Zab 100:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada fa a manta da cewa, Ubangiji shi ne Allah!Shi ne ya yi mu, mu kuwa nasa ne,Mu jama'arsa ne, mu garkensa ne.

Zab 100

Zab 100:1-5