Littafi Mai Tsarki

Yak 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, sai ku yi haƙuri, 'yan'uwana, har ya zuwa ranar komowar Ubangiji. Ga shi, manomi yana sa rai ga samun amfanin gona mai albarka, yana kuwa haƙuri da samunsa, har a yi ruwan shuka da na kaka.

Yak 5

Yak 5:1-16