Littafi Mai Tsarki

Yak 5:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, yă dai tabbata, kowa ya komo da mai zunubi a hanya daga bauɗewarsa, ya kuɓutar da ran mai zunubin nan ke nan daga mutuwa, ya kuma rufe ɗumbun zunubansa.

Yak 5

Yak 5:13-20