Littafi Mai Tsarki

Yak 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi nadama, ku yi baƙin ciki, ku yi ta kuka. Dariyarku tă zama baƙin ciki, murnarku tă koma ɓacin zuciya.

Yak 4

Yak 4:3-17