Littafi Mai Tsarki

Yak 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kukan yi marmarin abu ku rasa, sai ku yi kisankai. Kukan yi kwaɗayi, ku kasa samu, sai ku yi husuma da faɗa. Kukan rasa don ba kwa addu'a ne.

Yak 4

Yak 4:1-11