Littafi Mai Tsarki

Yak 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai ba da Shari'a ɗaya ne, shi ne kuma mai yinta, shi ne kuwa mai ikon ceto da hallakarwa. To, kai wane ne har da za ka ɗora wa ɗan'uwanka laifi?

Yak 4

Yak 4:7-13