Littafi Mai Tsarki

Yak 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi jiragen ruwa kuma, ko da yake suna da girma haka ƙaƙƙarfar iska kuma tana kora su, duk da haka, da ɗan ƙaramin ƙarfe ne matuƙi yake juya su duk inda ya nufa.

Yak 3

Yak 3:3-9