Littafi Mai Tsarki

Yak 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya 'yan'uwana, ashe, ɓaure yana iya haifar zaitun? Ko kuwa inabi ya haifi ɓaure? Haka kuma, ba dama a sami ruwan daɗi a idon ruwan zartsi.

Yak 3

Yak 3:4-17