Littafi Mai Tsarki

Yak 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In waninku ya rasa hikima, sai ya roƙi Allah, mai ba kowa hannu sake, ba tare da gori ba, sai kuwa a ba shi.

Yak 1

Yak 1:3-13