Littafi Mai Tsarki

Yak 1:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wani yana zaton shi mai addini ne, amma bai kame bakinsa ba, sai dai ya yaudari kansa, to, addinin mutumin nan na banza ne.

Yak 1

Yak 1:21-27