Littafi Mai Tsarki

Yak 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, sai ku yar da kowane irin aikin ƙazanta da ƙeta iri iri, maganar nan da aka dasa a zuciyarku, ku yi na'am da ita a cikin halin tawali'u, domin ita ce mai ikon ceton rayukanku.

Yak 1

Yak 1:18-22