Littafi Mai Tsarki

Yak 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya 'yan'uwana ƙaunatattu, ku san wannan, wato, kowa yă yi hanzarin kasa kunne, da jinkirin yin magana, da kuma jinkirin yin fushi,

Yak 1

Yak 1:15-26