Littafi Mai Tsarki

Yak 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace kyakkyawar baiwa, da kowace cikakkiyar kyauta, daga Sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar sākewa a gare shi faufau.

Yak 1

Yak 1:13-24