Littafi Mai Tsarki

Yak 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mugun buri kuma in ya yi ciki, yakan haifi zunubi. Zunubi kuma in ya balaga, yakan jawo mutuwa.

Yak 1

Yak 1:5-19