Littafi Mai Tsarki

Yahu 1:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ga Allah makaɗaici Mai Cetonmu ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu, ɗaukaka, da fifiko, da mulki, da iko su tabbata gare shi, tun fil'azal, da yanzu, da kuma har abada abadin. Amin, amin.

Yahu 1

Yahu 1:18-25