Littafi Mai Tsarki

Yahu 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya ku ƙaunatattuna, ku riƙa inganta kanku ga bangaskiyarku mafi tsarki, kuna addu'a da ikon Ruhu Mai Tsarki.

Yahu 1

Yahu 1:10-25