Littafi Mai Tsarki

Yahu 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don ya zartar da hukunci kan kowa, yă kuma tabbatar wa marasa bin Allah dukan aikinsu na rashin bin Allah, da suka aikata ta hanyar rashin bin Allah, da kuma baƙaƙen maganganu da masu zunubi marasa bin Allah suka yi game da shi.”

Yahu 1

Yahu 1:9-25