Littafi Mai Tsarki

W. Yah 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamannin fārin nan kuwa kamar dawakai ne da suka ja dāgar yaƙi, a kansu kuma da wani abu kamar kambin zinariya, fuskarsu kuwa kamar ta mutum,

W. Yah 9

W. Yah 9:1-11