Littafi Mai Tsarki

W. Yah 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan farko ya busa ƙahonsa, sai ga ƙanƙara da wuta, gauraye da jini. Aka zuba su a duniya, sai sulusin duniya ya ƙone, sulusin itatuwa suka ƙone, dukkan ɗanyar ciyawa kuma ta ƙone.

W. Yah 8

W. Yah 8:1-12