Littafi Mai Tsarki

W. Yah 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan ya ɗauki tasar nan ta turaren ƙonawa, ya cika ta da wuta daga bagadin ƙona turare, ya watsa a kan duniya, sai aka yi ta aradu, da ƙararraki masu tsanani, da walƙiya, da kuma rawar ƙasa.

W. Yah 8

W. Yah 8:4-8