Littafi Mai Tsarki

W. Yah 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga kuma wani mala'ika ya zo ya tsaya a gaban bagadin ƙona turare, riƙe da tasar zinariya ta turaren ƙonawa. Sai aka ba shi turare mai yawa, domin ya haɗa da addu'o'in tsarkaka duka a kan bagadin ƙona turare na zinariya a gaban kursiyin.

W. Yah 8

W. Yah 8:1-13