Littafi Mai Tsarki

W. Yah 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ika na uku ya busa ƙahonsa, sai wani babban tauraro ya faɗo daga sama, yana cin wuta kamar cukwima. Ya faɗa a sulusin koguna da maɓuɓɓugan ruwa.

W. Yah 8

W. Yah 8:1-13