Littafi Mai Tsarki

W. Yah 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan na duba, ga wani ƙasaitaccen taro, wanda ya fi gaban ƙirge, daga kowace al'umma, da kabila, da jama'a, da harshe, suna a tsaitsaye a gaban kursiyin, a gaban Ɗan Ragon kuma, a saye da fararen riguna, da gazarin dabino a hannunsu,

W. Yah 7

W. Yah 7:2-11