Littafi Mai Tsarki

W. Yah 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ne suke a gaban kursiyin Allah, suna bauta masa dare da rana a Haikalinsa. Na zaune a kan kursiyin nan kuwa, zai kare su da Zatinsa,

W. Yah 7

W. Yah 7:6-17