Littafi Mai Tsarki

W. Yah 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɗauki littafin, rayayyun halittan nan guda huɗu, da dattawan nan ashirin da huɗu, suka fāɗi gaban Ɗan Ragon, kowannensu yana riƙe da molo, da tasar zinariya a cike da turare, waɗanda suke addu'o'in tsarkaka.

W. Yah 5

W. Yah 5:4-14