Littafi Mai Tsarki

W. Yah 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na zaunen kuwa ya yi kama da yasfa da yakutu. Kewaye da kursiyin kuma akwai wani bakan gizo mai kama da zumurrudu.

W. Yah 4

W. Yah 4:1-9