Littafi Mai Tsarki

W. Yah 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Macancanci ne kai, ya Ubangiji Allahnmu,Kă sami ɗaukaka, da girma, da iko,Domin kai ne ka halicci dukkan abubuwa,Da nufinka ne suka kasance aka kuma halicce su.”

W. Yah 4

W. Yah 4:6-11