Littafi Mai Tsarki

W. Yah 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan na duba, sai ga wata ƙofa a buɗe a Sama. Muryar farko da na ji dā, mai kama da ƙaho, ta ce mini, “Hawo nan, zan nuna maka abin da lalle ne ya auku bayan wannan.”

W. Yah 4

W. Yah 4:1-10