Littafi Mai Tsarki

W. Yah 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ga shi, zan sa su waɗanda suke daga jama'ar Shaiɗan, masu cewa su Yahudawa ne, alhali kuwa ba su ba ne, ƙarya suke yi, zan sa su, su zo, su kwanta a gabanka, su sani dai na ƙaunace ka.

W. Yah 3

W. Yah 3:3-18