Littafi Mai Tsarki

W. Yah 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ina yi maka shawara ka sayi zinariya a guna, wadda aka tace da wuta, don ka arzuta, da kuma fararen tufafi da za ka yi sutura, ka rufe tsiraicinka don kada ka ji kunya, da kuma man shafawa a ido don ka sami gani.

W. Yah 3

W. Yah 3:9-22