Littafi Mai Tsarki

W. Yah 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a ƙara yin dare ba, ba za su bukaci hasken fitila, ko na rana ba, domin Ubangiji Allah zai haskaka su, za su kuma sha ni'imar Mulki har abada abadin.

W. Yah 22

W. Yah 22:1-12