Littafi Mai Tsarki

W. Yah 22:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuma wani ya yi ragi a maganar littafin annabcin nan, Allah zai ɗauke rabonsa na itacen rai, da na tsattsarkan birnin, waɗanda aka rubuta a littafin nan.

W. Yah 22

W. Yah 22:12-21