Littafi Mai Tsarki

W. Yah 21:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na zaune a kan kursiyin ya ce, “Kun ga, ina yin kome sabo.” Ya kuma ce, “Rubuta wannan, domin maganar nan tabbatacciya ce, gaskiya ce kuma.”

W. Yah 21

W. Yah 21:1-6