Littafi Mai Tsarki

W. Yah 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ji wata murya mai ƙara daga kursiyin, tana cewa, “Kun ga, mazaunin Allah na tare da mutane. Zai zauna tare da su, za su zama jama'arsa, Allah kuma shi kansa zai kasance tare da su,

W. Yah 21

W. Yah 21:2-7