Littafi Mai Tsarki

W. Yah 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kama macijin nan, wato, macijin nan na tun dā dā, wanda yake shi ne Ibilis, shi ne kuma Shaiɗan, ya ɗaure shi har shekara dubu,

W. Yah 20

W. Yah 20:1-9