Littafi Mai Tsarki

W. Yah 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka kuma rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Simirna haka, ‘Ga maganar wanda yake na Farko da na Ƙarshe, wanda ya mutu, ya kuma sāke rayuwa.

W. Yah 2

W. Yah 2:1-16