Littafi Mai Tsarki

W. Yah 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sai ka rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Afisa haka, ‘Ga maganar wadda take riƙe da taurarin nan bakwai a hannunsa na dama, wadda kuma take tafiya a tsakiyar fitilun nan bakwai na zinariya.

W. Yah 2

W. Yah 2:1-7