Littafi Mai Tsarki

W. Yah 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka ji wata murya daga kursiyin, tana cewa,“Ku yabi Allahnmu, ya ku bayinsa,Ku da kuke jin tsoronsa, yaro da babba.”

W. Yah 19

W. Yah 19:1-12