Littafi Mai Tsarki

W. Yah 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kirfa, da kayan yaji, da turaren wuta, da mur, da lubban, da ruwan inabi, da mai, da garin alkama, da alkama, da shanu, da tumaki, da dawaki, da kekunan doki, da kuma bayi, wato, rayukan 'yan adam.

W. Yah 18

W. Yah 18:4-17