Littafi Mai Tsarki

W. Yah 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Haikalin ya cika da hayaƙi mai fitowa daga ɗaukakar Allah da ikonsa. Ba mai iya shiga Haikalin nan, sai bayan bala'i bakwai na mala'ikun nan bakwai sun ƙare.

W. Yah 15

W. Yah 15:2-8